Yadda zaku duba shin kayi Nasarar shiga Shirin N-power batch C stream II
Bayan ka samu ka duba kayi biometrics ko bakayi ba domin sani shin tabbas ka samu nasarar shiga tsarin npower kaso na ukku rukuni na biyu ma’ana batch C stream II ga yadda zakayi.
Abu na farko ka tabbar da kana da Naira N30 a cikin layin wayarka.
Sai ka danna lambobi kamar haka *45665#.
Zai nuna maka abubuwa kamar haka a cikin hoto.

Sai ka zabi na Farko No1 sai ka latsa amsa Reply by 1 a cikin akwatin da ke kasa.
Daga nan zai kai ka zuwa nan.

Sai ka/ki sanya BVN dinka/ki ko lambar waya da kiyi amfani wajen cika Npower.
Sai kuma nan kamar yadda zaku gani a cikin hoto.
Za’a sanya sunanka da idan bayan ka dora lambar ko BVN cewa wannan mataki za,a cire naira talatin daga asusun layinka sai ka/ki zabi 3.

Nan take zasu nuna maka sun gode Thanks.
Sai ka jira zasu nuna maka cewa ka aminta da bayyan da ka aiki za’a cire naira talatin N30.
1.Accept
2. Rejected

Sai ka zabi na 1.
Shikenan sai ka jira kadan zaka samu sako daga Npower kamar haka.

Allah yasa adace amen .

Zan iya amfani da different sim (ba da shi na yi rijistar npower ba) wajen danna *45665#?
[email protected]