Labarai
-
Farashin litar man jirgin sama ta tashi daga N190 zuwa N670 a makonni 2
Kamfanonin jiragen sama a Nijeriya sun koka cewa farashin man jirgin sama ya yi tashin gwauron zabi da ga N190…
Read More » -
Mai Mala Buni Muka Sani, Babu Ruwanmu Da Wani Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Cewar Hukumar INEC
Hukumar zabe ta kasa INEC ta yi watsi da wasikar gayyata zuwa taron majalisar zartaswa na gaggawa na jam’iyyar All…
Read More » -
Rikicin APC: Buni ya mayar wa da El-Rufai martani
Rikicin jam’iyyar APC ya kara kamari biyo bayan wasikar da Gwamna Mai Mala Buni ya rubuta, inda ya mayar wa…
Read More » -
Zamfara: PDP ta farga da hukuncin Ebonyi, inda ta garzaya kotu domin a sauke Gwamna Matawalle
Babbar Kotun Taraiya da ke Abuja ta sanya ranar 7 ga watan Afrilu domin sauraron ƙarar da jam’iyyar PDP ta…
Read More » -
Ummara: Saudiya ta soke wajibcin yin allurar korona kafin shiga masallatan Harami
Hukumar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta canja wasu sharuɗɗa da ta gindaya wa alhazan gida da na ƙasashen…
Read More » -
[Bidiyo] Babbar Magana Wani masoyin benzema ya sha ruwan ƙwata akan murna
Wani matashi a jihar kano yayi wanka da shan ruwan kwata saboda murna dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa…
Read More » -
Gwamnatin Bauchi za ta Aurar da tubabbun Karuwai Guda Dari 100
Gwamnatin jihar Bauchi za ta aurar da tubabbun karuwai akalla 100 daga kananan hukumomi 20 dake jihar amma sai an…
Read More » -
Hukumar Kwastam a jihar Kebbi ta kama Trela makare da naman jaki na akallan N42M
Yayinda rundunar Hana fasakwabri reshen jihar Kebbi ta yi nassarar cafke wata babbar mota makil da naman jaki na dubban…
Read More » -
Sai dai Buni ya dawo a matsayin gwamna amma ba shugaban APC ba — El-Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce sai dai Mai Mala Buni ya dawo a matsayin gwamnan Jihar Yobe, amma…
Read More » -
[Bidiyo] Yadda Mata ta kama mijinta yana luwadi da ƴaƴansa mace da namiji
Zaka ga mutane suna yawo cikin Riga kamar na gari amma zaluncinsu ko fir’auna bai yi ba, ace ka rasa…
Read More »
