[Bidiyo] Yadda Mata ta kama mijinta yana luwadi da ƴaƴansa mace da namiji
Zaka ga mutane suna yawo cikin Riga kamar na gari amma zaluncinsu ko fir’auna bai yi ba, ace ka rasa Wanda za ka yi lalata da su sai yayanka kanana kuma ta baya wacce irin diniya mu ke ciki.
Kullum sai ya kawowa matarsa shayi da daddare ashe maganin bacci ya ke sawa a ciki yana lalata da yaransa, rannan ba ta sha shayin ba ta yi bacci, cikin dare ta farka ta kamashi ya toshe bakin babbar yar shekara biyar yana amfani da ita yarinyar tana kuka tana bata so.Bayan an je gurin yansanda da asibiti aka tabbatar ya lalata yaransa duka biyun.
Amma Alhamdulillah yanzu haka yana gaban kotu kuma ya amsa laifinsa an kai ajiyarsa gidan Gyaran hali, amma ya na yiwa matar barazana ya ce indai kudi na aiki sai ya fito ya yi maganinta.
Matar tana cikin tashin hankali da firgici kasancewarta marainiya ba uba ba uwa, tace kullum tana cikin fargaba da tsoron kar ya fito.
Tana rokon al”umma ku taimaka mata da gurin zama ko abun da zata kama haya, domin dole rabar gidansa, ga babu abinci ga yaran nata babu lafiya.
Fauziyya d suleman shugabar kungiyar wata kungiya ta tallafawa marasa karfi da gajiyayu itace ta wallafa wannan rahoto zaku iya kallon bidiyon a nan
View this post on Instagram
Ga Wanda za su taimaka mata za su iya tura taimakonsu ta account dinmu.
0109299375 Diamond/acces bank, Creative Helping Needy Foundation Ko 0127121207 Gt bank Fauziyya Danladi Sulaiman.
Ga masu neman Karin bayani za su iya tuntubarmu ta WhatsApp ko message ko kiranmu ta wannan lambar 07037147070.
Ku tayamu yada wannan posting din ko Allah ya sa ya kai ga hukuma su kara daukar mataki akan wannan azzalumin mutumin
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)




08148930749