Labarai
-
Amurka Ta Ayyana Wasu ‘Yan Najeriya Shida A Matsayin Masu Taimakawa Boko Haram
Wannan mataki da aka dauka a yau, ya biyo bayan hukunci da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta yankewa wadannan mutane…
Read More » -
Nayi alƙawarin tattaki daga birnin Accra zuwa Lagos idan Super Eagles ta doke ƙasar Ghana ayau ~Cewar Jarumi, John Dumelo
Jarumin kaɗe-kaɗe a ƙasar Ghana mai suna John Dumelo yayi alƙawarin yin tattaki daga birnin Accra, Ghana zuwa Lagos, Nigeria…
Read More » -
Duk Musulmin da ya zabi Dan Cocin RCCG Munafikin Musulunci Ne – Cewar MURIC
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta gargadi jam’iyyun siyasa kada su sake su baiwa wani dan cocin Redeemed Church of…
Read More » -
Shugaba Buhari ya halarci taron bude Masallacin Izalah a Abuja, nan ya Sallaci Juma’a
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron bude sabon Masallacin da kungiyar da’awa ta addinin Musulunci, Jama’atu Izalatul Bid’a Wa iqaamatus…
Read More » -
Sojoji sun tarwatsa mabuyan ƴan ta’adda a Sambisa (Hotuna)
Akalla yan ta’adda 50 aka kashe a wani hari da dakarun Operation Desert Sanity suka kai a Chingori, Alafa, Darussalam,…
Read More » -
An Tsinci Gawar Jarumar Fim Ta Najeriya a Ɗakin Hotel a Benue
Jihar Benue – An tsinci gawar Jaruma Takor Veronica a cikin wani daki na Otel a Jihar Benue, kamar yadda…
Read More » -
Magidanci ya ɗirkawa ƴar ƙanin shi cikin shege a kano
Majiyarmu ta samu wani labari daga shafin Facebook mai suna Daily news hausa sun ruwaito cewa wani magidanci cikin shege…
Read More » -
Shin da gaske Limamin masallaci ya aje limanci saboda zai tsaya takara ?
Kamar yadda anka ta yayata wa a shafukan sada zumunta cewa wai wani limamin yace zai aje mukaminsa na limanci…
Read More » -
Malamai Sun Karyata Yiwuwar Dan Adam Ya Haifi Dabba A Zariya
A ranar litinin din wannan makon ne wata mata mai suna Murja ta shelantawa duniya cewa ta haifi wani dabba…
Read More » -
Bashin da a ke bin Nijeriya zai kai Tiriliyon 45 a shekarar 2022, in ji DMO
Ofishin Kula da Basussuka, DMO, ya ce akwai yiyuwar yawan basussukan da a ke bin Nijeriya ya kai Naira tiriliyan…
Read More »