Labarai
-
LABARI MAI DADI: Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zai Rabawa Matasa Marassa Digiri 500,000 Kowannensu
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada izinin sakin sama da N14 billion don horas da matasa marasa digiri 500,000 a shirin…
Read More » -
Zulum ya amince da fitar da N50m domin bincike kan ciwon ƙoda
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno, ya amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga Asibitin Koyarwa na Jami’ar…
Read More » -
Abun Murna: Cikin Sati Ɗaya, Ƴan ISWAP 7,000 Sun miƙa Wuya — Inji Soji
Mayaƙan ISWAP 7,000 ne su ka miƙa wuya ga rundunar sojin ƙasa ta Nijeriya a mako ɗaya da ya gabata.…
Read More » -
Mun kara farashi ga kwastomomin mu saboda tabarbarewar tattalin arzikin kasa, Kungiyar Karuwai
Wata kungiyar karuwai da ke Accra, kasar Ghana ta bayar da sanarwa dangane da yadda farashin aikin su ya karu,…
Read More » -
Wani yaro Dan shekara 18 ya kashe wata mata da tabarya a kano
An kama yaron dan kimanin shekara 18 cif da haihuwa, da ake zargi da kisan wata mata dake Danbare ta…
Read More » -
Kotu ta aike da matashi zuwa gidan yari bisa zargin dukan matar aure mai shekara 55
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a kofar kudu, karkashin jagorancin Malam Ibrahim Sarki Yola, ta…
Read More » -
Ƴan sanda na farautar makusancin Shekarau, Bashir Gentile a Kano
Rundunar ƴan sanda a Jihar Kano na shirin cafke wani shahararren mai sharhi kan al’amuran siyasa, Bashir Gentile, a kan…
Read More » -
Allahu Akbar: Bidiyon dokin da wata mata ta haifa a garin Zaria
A duk lokacin da aka kira Allah, Ubangiji mahalicci, dole mutum ya yarda da cewa shi ne mai yin komai…
Read More » -
Ramadan: Ɗalibai za su yi azumi a gida bayan da gwamnatin Kano ta rage mako ɗaya a jadawalin karatu na shekara
Gwamnatin Jihar Kano ta baiwa makarantun gwamnati da ma masu zaman kansu Umarnin rufe makarantu saboda gabatowar Azumin watan Ramadan.…
Read More » -
Kotu ta aika ɗan shekara 37 gidan yari sakamakon satar maggi
Kotun Shari’ar MuslunciMuslunci ta aike da wai mutum mai suna Yusha’u Ado zuwa gidan yari bisa zargin satar katan 22…
Read More »