Labarai
-
Yanzu – Yanzu: Mun kori Nuru Khalid daga limancin Masallacin Apo gaba daya – Dan Sadau
Bayan dakatar da malam sheikh nuru Khalid da ankayi akan yayi huduba mai zafi wanda yayi akan matsalar rashin tsaro…
Read More » -
Na bar addinin musulunci na koma addinin Budda~Muneera Abdulsalam
Shahararren mai kalaman batsa a shafukan sada zumunta Muneera Abdulsalam ta bayyana cewa ta bar addinin musulunci ta koma addinin…
Read More » -
Idan ‘yan Nijeriya sunka yi sakaci Buhari zai cigaba da mulkinsu har abada – Sule lamido
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa a arewa maso yammacin Najeriya Alhaji Sule Lamido ya ce “ƴan Najeriya idan sun ga dama…
Read More » -
Mu So Mu Ke Yi Malamai Su Rinƙa Yin Huɗubar Da Ta Ke Kwantar Da Hankalin Ƴan Najeriya Ba Su Tunzura Su Ba – Sanata Ɗansadau
Sanata Sa’idu Muhammad Ɗansadau ya bayyana irin kalamai da huɗibobin da ya kamata malamai su rinka yi a yayin tsokaci…
Read More » -
Tun kafa Nijeriya 1914, Ba’a Taba Samun Shugaba Mai Nagarta Irin Buhari Ba —Masari
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari ya jinjinawa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari Masari kan kokarin da take wajen hidimtawa Nijeriya.…
Read More » -
Ba zamu saurara wa masu cin abinci da rana a watan Ramadan ba — Hisbah
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ci alwashin saka kafar wando ɗaya da matasa Musulmai da su ke ƙin yin…
Read More » -
Su A Borno Talakawa Ake Bawai Kayan Abincin Azumi Ba Exco Ba
Gwamna Zulum ya fara ziyarar watan Ramadan daga ƙaramar hukumar Mafa; Inda ya raba tsabar kuɗi Naira Milyan Saba’in da…
Read More » -
Harin jirgin ƙasa: Har yanzu babu bayanin fasinjoji 192, inji NRC
Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen Ƙasa ta Ƙasa, NRC, ta tabbatar da tsaron lafiyar fasinjoji kusan 170 daga cikin 362…
Read More » -
Yadda wata copper ta ci mutunci addinin musulunci
Labarin wata copper da As sheikh Dr Abdallah Usman Gadon Kaya ya wallafa a shafin na Facebook yana cewa ta…
Read More » -
Ramadan: Ku guji almubazzaranci ku kuma ci da mabuƙata — Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga masu hannu da shuni da ka da su yi almubazzaranci na abinci,…
Read More »









