Labarai
Na bar addinin musulunci na koma addinin Budda~Muneera Abdulsalam
Advertisment
Shahararren mai kalaman batsa a shafukan sada zumunta Muneera Abdulsalam ta bayyana cewa ta bar addinin musulunci ta koma addinin Budda.
Muneera ta ce ita Kirista ce, amman daga baya ta dawo addinin musulunci. A yanzu kuma ta yanke shawarar komawa addinin Budda.
Yanzu dai Muneera ta ce ita yar addinin Budda ce ba musulma ba.
Shin me zaku ce ne akan wannan batu?