Labarai
-
An Dauki Nauyin Karatun Budurwar Da Ta Fara Tattaki Daga Bauchi Zuwa Abuja A Kafa, Tare Da Bata Makudan Kudade
A yau Jumma’a Amira Ahmad ta hadu da dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a Jam’iyyar APC Farouq Mustapha a gidanshi…
Read More » -
YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan A Najeriya
Mai alfarma sarkin Musulmi yayi sallama irinta addinin inda ya tabbatar da yau 29/8/1443AH ranar karshe wannan wata Sarkin Musulmi…
Read More » -
Yan bindiga na iya taɗa Najeriya baki ɗaya
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da…
Read More » -
Mutanen Gari Sun Kashe Dan Bindiga A Kaduna
Daya daga cikin ‘yan bindigar da suka kai hari Unguwar Bulus da Unguwar Gimbiya a Karamar Hukumar Chikun da ke…
Read More » -
Zargin Batanci: Kotu Ta Ki Bayar Da Belin Abduljabbar
Wata Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano da ke zamanta a Kofar Kudu ta ki amince wa da bukatar bayar…
Read More » -
Yan Najeriya Miliyan 95 Za Su Fada Kangin Talauci A 2022 — Bankin Duniya
Bankin Duniya ya fitar da wani rahoto inda ya yi harsashen cewa yawan talakawa a Najeriya zai karu zuwa mutum…
Read More » -
NNPP ta yi babban taro na ƙasa, inda ta zaɓi Farfesa Alkali a matsayin shugaban jami’ya na ƙasa
Jam’iyar adawa ta New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai alamar kayan marmari, ta yi babban taron ta na ƙasa a…
Read More » -
Ƴan Sanda a Kano sun kama wani matashi da ya cire wa almajiri ido domin yin layar zana
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi ɗan shekara 17, Isah Hassan, mazaunin Dantsinke layin Rimin Hamza…
Read More » -
Harin jirgin ƙasa: An yi shiru na minti 1 a taron mako-mako na FEC domin karrama fasinjojin da abin ya shafa
Majalisar Zartaswa ta Tarayya, FEC, a yau Laraba a Abuja, ta yi shiru na minti ɗaya domin karrama waɗanda harin…
Read More » -
Nigeria vs Ghana : Magoya bayan Super Eagle Sunyi Sanadiyar Ajalin wani Likita
Kamar yadda Daily Trust suka ruwaito, Magoya bayan Super Eagles sun yi ajalin wani likita dan asalin kasar Zambiya bayan…
Read More »



