Labarai
-
Dama Ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar Lafiya ta eHealth Africa
eHealth Africa yana tsarawa da aiwatar da hanyoyin magance bayanai da fasaha don inganta tsarin kiwon lafiya ga kuma tare…
Read More » -
Wahalar Man Fetur Da Ake Fuskanta A Yanzu Somin Tabi Ce —Dillalan Mai
Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Kasa, IPMAN ta yi gargadin cewa ’yan Najeriya za su fuskanci wahalar…
Read More » -
Ahmad Musa zai ayyana tsayawa takarar shugaban kasa a mako mai zuwa
Kyaftin Tawagar Super Eagles Ahmad Musa zai ayyana bukatar tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Abokin dan wasa Ahmad…
Read More » -
Sanarwa ga Wanda Suka Cike Tallafin Kudi Na NYIF
Kamar de yadda kuka sani shirin NYIF wato Nigerian Youth Investiment Fund, Shiri ne da gwamnati ta shiryashi domin bayar…
Read More » -
APC na zaizaye wa a Kano bayan da Shekarau, Rurum da Kawu Sumaila ke shirin koma wa NNPP
Jam’iyar APC na fuskantar ficewar wasu jiga-jigan ta a Jihar Kano yayin da Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Ibrahim…
Read More » -
‘Yan Arewa sun saya wa Jonathan tikitin takarar shugaban kasa
TSOHON Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya karbi takardar neman tsayawa zaben shugaban kasar shekara mai zuwa a karkahsin Jam’iyyar…
Read More » -
Hukumar NITDA tare da hadin gwiwa ta kungiyar NINJA zasu bawa matasan Nageriya horo
Hukumar NITDA tare da hadin gwiwa ta kungiyar NINJA zasu bawa matasan Nageriya horo. Wannan Shirin na bada horo Wata…
Read More » -
Kotu ta yi hukuncin ɗaurin shekara 7 ga wani dan Kano mai shekaru 48 da haihuwa saboda safarar wata yarinya ‘yar shekara 16
Wata kotu da ke zama a jihar kano ta yanke hukunci wani daurin shekara 7 wanda marubucin nan Aliyu Samba…
Read More » -
Abdulmalik Tanko ya yarda da sace hanifa amma ya karyata abun kashe ta
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ake zargi da sace dalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, da kuma ya kashe ta,…
Read More » -
Firaministan Sri Lanka ya sauka saboda zanga-zangar ƙin gwamnati da kuma tsadar rayuwa
Hukumomin Sri Lanka sun ce firaministan kasar, Mahinda Rajapaksa, ya sauka daga mukaminsa sakamakon zanga-zangar kin gwamnati ta gama-gari da…
Read More »









