Labarai

Hukumar NITDA tare da hadin gwiwa ta kungiyar NINJA zasu bawa matasan Nageriya horo

Hukumar NITDA tare da hadin gwiwa ta kungiyar NINJA zasu bawa matasan Nageriya horo.

Wannan Shirin na bada horo Wata kungiyar ce ta kasar Japan Wanda ta samu hadin gwiwar da kamfanin kula da sadarwa na kasa wato NITDA domin taimakawa matasa Yan Nigeriya Yan kasuwa, manoma, masu kula da harkar lafiya tare da malaman tsafta.

Wannnan hukumar ta NITDA sun dauki alkawarin bawa mutane matasa horo a harkar na’ura me kwakwalwa wato computer domin su samu damar bunkasa kasuwanci, ko noma da sauransu.

ABUBUWAN DA AKE BUKATAR WAJEN CIKEWA WANNAN BADA HORO:-

  1. Ana bukatar Mai Neman wannan horo ya Zama Yana da burin samun Kwarewa a harkar noma, kasuwanci, kiwon lafiya, da tsaftar muhalli.
  2. Idan kana da kamfani a waje dole ne ya kasance kayi register a hukumar kula da kasuwanci da kamfanin na Nageriya wato corporate affairs commission CAC.
  3. Dole ne masu nema su kasance masu sabbin abubuwa da fasaha da kimiyyar zamani.
  4. Sannan dole ne Matakin bayar da kuɗi ya kamata ya kasance pre-Seed, Seed and pre-Series A,
  5. Dole mai Nema kamfaninsa ya kasance yana da shedar Register na kasa.

Wannan aikin za’a rufe shi 13/5/2022.

Danna Nan domin cikawa
????????????????

APPLY NOW

 

Sources: Hikimatv

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button