LabaraiOpportunity

Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Kudi Na Kungiyar Connak Foundation

Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu da wannan Lokaci da fatan Kowa yana Cikin Koshin Lpy.

A yau nazo muku da wani Sabon Tallafi daga kungiyar (Connak Foundation Entrepreneurship Initiative) Ita wannan kungiya ta Connak foundation ta shirya wannan shiri ne domin taimakawa matasa masu tasowa ta hanyar Bunkasa musu kananan sana’arsu tare da basu tallafin Kudi domin su dogara da kansu

Connak Fundation Suna Maraba da zuwan ka wannan shirin wanda zaka iya samun $5,000 domin habbaka kasuwanci kokuma fara sabon kasuwanci.

Connak Fundation Suna Maraba da zuwan ka wannan shirin wanda zaka iya samun $5,000 domin habbaka kasuwanci kokuma fara sabon kasuwanci.Via Hikimatv

Abubuwan da ake bukata wajen cike wannan tallafin:

  • Dole ne mai Nema ya kasance dan Nigeria
  • Dole mai Nema ya kasance ya kammala karatun Secondary/SSCE
  • Dole mai nema ya kasance daga shekaru 18 zuwa 40
  • Idan kana kasuwanci dole ya kasance kanayi a Nigeria
  • Dole mai Nema ya iya karatu da rubutu na turanci
  • Dole mai nema su kasance a shirye su halarci duka horarwa da motsa jiki na jagoranci wanda shirin ya shirya
  • Mai nema ya kasance wanda baya aikin Gomnati

Domin Cikawa Shiga Apply dake kasa

Apply Here

Za a rufe Ran 31/may/2022

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button