Labarai

An Kama Dan Ta’addan Anambra Daya Kashe Fatima

Alhamdulillah! Anyi Nasarar Kama Dan Anambra Wanda Su Kashe Mace Da Yaranta Hudu (Fatima), Inda Yanzu Jami’an Tsaro Su Fara Nasarar Kama Wannan Azzaluman, Ga Bidiyon Da Yake Bayani Bayan Yasha Duka A Hannun Jami’an Tsaro.

Wannan Mummunar Lamarin Ya Afku Ne A Cikin Satin Nan.

Inda Lamarin Ya Tashi Hankulan Mutane Da Dama. Domin Kuwa Wannan Irin Rashin Imani Yayi Yawa, Yanzun Dai Wannan Mutum Ya Shiga Hannu. Inda Yayi Bayani.

Ku kalli Bidiyo ɗin a nan

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button