Labarai
-
Ka bar batun kamfen, fara kulawa da lafiyarka, Kwankwaso ga Tinubu
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar NNPP ya shawarci dan takarar APC, Bola Tinubu akan ya mayar…
Read More » -
Soyayya ruwan zuma: Bidiyon saurayi da budurwar da su ka yi musayar takalma
Wani guntun bidiyo ya dinga yawo a kafafen sada zumunta wanda aka ga wani namiji sanye da takalmin mata yayin…
Read More » -
Na nemi aiki har guda dubu biyar 5000 bayan kammala digiri na na 2 amma na bige da sayar da dafaffen kwai a kan titi – Inji wani magidanci
Wani matashi mai suna Denis Obili Ogola, ya bada labarin cewa yana da digiri har guda biyu, amma ya kasa…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : Tinubu ya zaɓi Kashim Shettima a matsayin mataimaki
Ɗan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya zaɓi tsohon gwamnan Borno Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa…
Read More » -
Da yogot ya siye zuciyata, Zainab Yusuf, wacce ta hadu da mijinta a Twitter
Zainab Yusuf da Rayyan Tilde a wata tattaunawa da shafin BBC Hausa yayi da su sun bayyana yadda aka yi su ka…
Read More » -
Hatuna: Prof Isah Pantami yana Gyaran Ragon Layyarsa
Ministan sadarwa da fasahar zamani na Najeriya Isa Ali Pantami yayin da yake gyara ragon layyarsa a yau Asabar As…
Read More » -
Yadda na samu juna biyu na haihu ba tare da saduwa da wani namiji ba -Wata mata
Wata mata ƴar ƙasar Ghana mai suna Aba, tayi iƙirarin cewa ta samu juna biyu sannan ta haihu ba tare…
Read More » -
An yanke wa Basarake daurin shekara 40 a Kurkuku sakamakon taushe yar shekara 18 ya yi mata fyde
An yanke wa wani basarake a gundumar Wajeer ta kasar Kenya hukuncin daurin shekaru 40 a gidan yari bisa samunsa…
Read More » -
Wata mata ta shake diyarta yar shekara 7 har Lahira a cikin gonar rake (Hotuna)
Yan sanda a Uganda sun kama wata mata mai suna Tilutya Suzan da laifin kashe ‘yarta ‘yar shekara 7 mai…
Read More » -
Da duminsa: AGF Malami yayi wuff da diyar shugaba Buhari, hotuna suna bayyana
A yau ranar 8 ga watan Yulin 2022 ne aka daura auren Nana Hadiza Muhammadu Buhari da AGF Abubakar Malami,…
Read More »









