Labarai
-
Matar aure ta bai wa mai kayan miya kyautar N1m, ta bayyana alherin da yayi mata
Wata matar aure mai amfani da suna @abdulshally ta bai wa mutane mamaki da irin karamcinta tare da tuna alherinta.…
Read More » -
Yadda Dan Shekaru 32 Ya Auri Mata 3 Lokaci Daya, Uwa Daya
Wani mutum mai suna Luwizo ya gwangwanje ta hanyar auren mata 3 rigis lokaci daya. Mutumin mai shekaru 32 da…
Read More » -
Shin Da Gaske Didier Drogba Ya musulunta?
Alhamdulillahi: Shahararren Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙafa Didier Drogba Ya Musulunta Tsohon ɗan ƙwallon ƙasar Ivory coast da ƙungiyar ƙwallon ƙafan…
Read More » -
Kotu ta yanke wa su Mubarak Pikin hukuncin bulala ashirin-ashirin kan ɓatanci ga gwamna Ganduje
Wata kotun majistare a jihar Kano ta yi wa wasu matasa masu wallafa hotunan bidiyo a dandalin sada zumunta na…
Read More » -
Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita
An kama wani kwarto yana tsaka da alfasha tare da tsohuwar budrwarsa a gidan aurenta bayan ya haka hanyar zuwa…
Read More » -
Uba ya cinnawa ƴaƴan Matar sa 5 wuta saboda ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure
Wani magidanci ya cinnawa ƴaƴan matar sa guda biyar wuta bayan ta hana shi su yi kwanciyar aure. Magidancin mai…
Read More » -
Zan Iya Rantsewa da Allah Buhari da Kudin Noma Yayiwa Yayansu Zarah da Yusuf Aure cewar Surajo Sa’idu Sokoto
Wani rikakken masoyin Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad buhari watau Surajo sa’idu Sokoto Ya bayyana cewa.Zai iya ranstuwa da Allah Shugaba…
Read More » -
Ya Saki Amaryarsa A Daren Cin Amarci
Wani ango da aka daura aurensa a wannan makon ya saki matar tasa a daren da suka fita cin amarci.…
Read More » -
Gwajin gawa ya bayyana dalilin rasuwar ɗan Davido
Rundunar ƴan sanda a jihar Legas a yau Asabar ta ce binciken gawar Ifeanyi Adeleke, ɗan mawaƙin nan Davido da…
Read More » -
Bidiyon Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa
Bidiyon Shugaban Qungiyar Izala, Shiehk Abdullahi Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Yabar Baya Da Qura, Inda…
Read More »









