Labarai

Bidiyon Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa

Bidiyon Shugaban Qungiyar Izala, Shiehk Abdullahi Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Yabar Baya Da Qura, Inda Mutane Keta Cece Ku Ce Akai

Bidiyon Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa
Bidiyon Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa

Anga Wani Bidiyo Na Shahararren Malamin Addinin Islama Shugaban Qungiyar Izalah Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Inda Mutane Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Lamarin. Hausamini na ruwaito

Bidiyon Dai An Nuna Malamin Tare Dan Karamin Yaronsa Suna Wasa Da Kwallon Malamin Cikin Manyan Kaya Ya Tsaya Yana Taya Yaron Nashi Wasa Da Kwallo, Inda Wasu Mutanen Suke Ganin Hakan Ba Dacewa Bane.

Yayin Da Wasu Kuma Suna Ganin Wannan Ba Wata Matsala Bane, Tunda Wasa Ne Kawai Kuma Tsakaninsa Da Yaronsa Ne. Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa, Yayi Tsokaci Game Da Buga Ita Kanta Kwallon Kafar.

Ga bidiyon nan ash sheikh cikin babba riga yana taka leda.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA