Labarai
-
Zafaffan hotuna kafin Aure na Injiniya da lauya sun dau hankali mutane
Hotunan Kafin Aure wanda a turanci ake cike ” Pree weeding pictures” na wani injiniya da lauya abun yayi sha’awa…
Read More » -
Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa
Allahu Akbar matar mutum kabarinsa wannan zafaffan hotuna na wasu ma’aurata sun tayar da kura a kafaffen sada zumunta inda…
Read More » -
Rigima Kaure Tsakanin Ango G-fresh Da Amarya Sadiya Haruna
Rigima Ta Kaure Tsakanin Ango G-fresh Da Amarya Sadiya Haruna (Mai Jiki Duk Madara) Al’ameen G-Fresh ya fara da godiya…
Read More » -
Zafaffan Hotuna wasu Ma’aurata Masu murna shekara 50 Da aure yaja hankalin mutane
Hotunan wasu tsofaffi suna murna shekara 50 da aure wanda a cikin hotunan sun nuna haryanzu suna shan soyayya. Hotunan…
Read More » -
Sanatocin Arewacin Nijeriya na adawa da tura sojojin su yaƙi Nijar – kawu Sama’ila
Sanatocin sun bayyana cewa yankin arewacin Nijeriya zai fada cikin mawuyacin hali idan ECOWAS ta kaddamar da yaki a Jamhuriyar…
Read More » -
Wata Bazawara ta yi hotunan Bayan Aure “pree divorce pictures” Bayan Sakinta Da Mijinta Ya Yi
Bayan ta rabu da mijinta, wata mata cikin farin ciki ta tafi ɗakin daukar hoto don yin hotunan bayan aure.…
Read More » -
Wace ce Maryam Shettima? Minister A Gwamnatin Tinubu
Dakta Maryam Ibrahim Shettima DPT (BUK), Msc (University of East London), Kingian Fellowship (Emory University Atlanta USA) Dakta Maryam Ibrahim…
Read More » -
Mara Lafiya Ya Sace Motar Daukar Gawa A Kano
’Yan sanda sun kama barawon motar ne a kauyen Takwasa a Jihar Jigawa Wani mara lafiya mai karaya a kafarsa…
Read More » -
Yanzu Yanzu: Ganduje ya zamo shugaban Jam’iyyar Apc na kasa
A yau din nan ne a sakatariyar jam’iyar Apc da ke abuja anyi zaben shugaban jam’iyyar Apc bayan murbaus din…
Read More » -
Hotuna : An Bawa Dr. Maryam Shetty Minister Daga Jihar Kanò
Dr. Maryam Shetty na daya daga cikin jerin sunanyen ministocin da yau shugaban majalisar ya kira sunanta daga zauren majalisa…
Read More »









