Labarai

Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa

Advertisment

Allahu Akbar matar mutum kabarinsa wannan zafaffan hotuna na wasu ma’aurata sun tayar da kura a kafaffen sada zumunta inda shafin Arewa fashion style sunka wallafa a shafinsu.

Wannan nan take mutane sunka tofa albarkacin bakinsu akan Wannan hotunan.

Ga hotunan nan kasa.

Hausaloaded ta tattaro martanin mutane a ƙarƙashin wannan hotunan.

Advertisment

Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa
Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa
Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa
Hotunan Kafin Aure da Sunka Jawo cece kuce a Kafafen sadarwa

@Aminu Ali gawuna cewa yake : Gaskia duk yadda akayi wannan da uwar kuɗinsa a Aljihu

Any way, Allah ya basu zaman lafiya.

@Amb Muhammad El-emam yana cewa : True love exist for where , in Che ba’a wurin ‘yan Matan Nigeria bahh

Wannan kohh makaho yaji ya gani ae yasan kudinsa aka bi .

@hydarr Abdull cewa yake : Kudi masu gdan rara
Kana ganin wannan hadin kasan na dollers ne bbu second thought.

@sultan kabala cewa yake : Kudinka Mutuncinka Maganar Gaskia Na Rantse Da Wannan Mutumin Bashi Da Kayan Aiki Wlh Bazai Samu Shiga Wajan Wannan Ba, Shiyasa Na Jingine Soyayyah Gefe Daya Ina Tara Abun Duniya

Wayyo maxa wlh mutashi mu nemi kudi.sbd idan mukatara muna daga zaune mata zasu biyomu har sai mun zaba.

Duk wanda y yarda da magana na kuma yake kaunar shiga aljanna yayimin liking.

@journalist fateermah fullaty cewa take : Kun damu mutane wai kudi tabi anbi kudin nace anbi Kai idan kudin yajaka ka turje Karka bishi habah.

Any way Allah yabasu xaman lpy Allah Kuma yasa Dan ko Yar yabiyo uwar Dan wannan ubah dai to.

@salma bint Rabeeu cewa take : Masu cewa kudi karku manta da cewa shi namiji kou ya yake in yanada ilimin addini da tsoron Allah abun sha’awa neh.

@Rukayya Rogo cewa take : Sai an tashi ace mata basuda kirki don Allah ji yanda ta taimaka masa saboda tausayi irin namu Attakabir…

@shalelen abbanta tana cewa : Nima har yaban tausayinyazo yayi inyi wuff dashi in zama ta biyun.

@ferteema ismail cewa take : Wai Allah yakareta da sharrin Yan mata abeg oo hold your man munyafe .

@ameera abdulfatah cewa take : Kaga dai yarinya zaman gida ya isheta ta amsa me gadin gidan su a matsayin miji

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button