Rigima Kaure Tsakanin Ango G-fresh Da Amarya Sadiya Haruna


Rigima Ta Kaure Tsakanin Ango G-fresh Da Amarya Sadiya Haruna (Mai Jiki Duk Madara)
Al’ameen G-Fresh ya fara da godiya ga Allah da ya bashi dama ta yin magana yau saboda jiya ko magana basa iya iya gashi har yayi wanka zai tafi shagon salon dinsa yaga yadda yaransa ke aiki.
Ya kara da cewa yana godiya ga yan matan da suka kawo masa daukin gagawa sunka kai shi asibiti sunka daukar masa hidima zama asibiti
Abinda nake so na gayamuku naji matata tana hawa live tana dan fade fade tana cewa kaza kaza minene
“Na rantse da Allah idan nace zan fito in faɗi abinda matata (Sadiya Haruna) ta yi za ku sha mamaki, sai kowa ya tsaneta shekara 10” Cewar Ango G-fresh
Sa’a nan ku sani har yanzu tana nan da yagiyar aurenta ukku akanta alhamdulillahi Sa’a nan Allah ya shiryeta nidai nayi nan. Magana ake ta kishiya meya faru.
Ku saurara kuji.