Labarai

Zafaffan Hotuna wasu Ma’aurata Masu murna shekara 50 Da aure yaja hankalin mutane

Advertisment

Hotunan wasu tsofaffi suna murna shekara 50 da aure wanda a cikin hotunan sun nuna haryanzu suna shan soyayya.

Hotunan wannan ma’aurata ya dauki hankalin mutane Sosai a kafar sada zumunta inda ake kallon wannan masoya da tabbas sunyi kokarin rike so da kauna har wannan lokaci.

Wasu sun ce tabbas masu hannu da shuni ne bisa la’akari da duk ma’aurata yan shekara 50 ba’a maganar wani “happy anniversary”.

Ga hotunan nan kasa.

Advertisment

Zafaffan Hotuna wasu Ma'aurata Masu murna shekara 50 Da aure yaja hankalin mutane 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button