Labarai
Hotuna : An Bawa Dr. Maryam Shetty Minister Daga Jihar Kanò


Advertisment
Dr. Maryam Shetty na daya daga cikin jerin sunanyen ministocin da yau shugaban majalisar ya kira sunanta daga zauren majalisa na yau labara.
Dr Maryam Shetty yar asalin kano ce wadda itace mai mamalakin #webelieve muna taya maryam Shetty murna ga hotunan ta nan.