Labarai
Zafaffan hotuna kafin Aure na Injiniya da lauya sun dau hankali mutane


Advertisment
Hotunan Kafin Aure wanda a turanci ake cike ” Pree weeding pictures” na wani injiniya da lauya abun yayi sha’awa sosai.
Wato irin yadda wasu ma’aikata ke aure tsakanin su da junansu har suyi hotuna da tufaffin aikinsu abubuwan suna burge mutane sosai.
Ga Hotunan nan kasa.