Labarai
-
Ban taɓa samun namijin da ya ɗanɗana min ɗan soyayya kamar Dr. sheriff Almuhajir – inji murya kunya
Fitacciyar jaruma a shafin Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewa ba ta taɓa sanin daɗin soyayya ba sai da…
Read More » -
Kotu ta wanke wani barawon akuya shekara Daya Gidan Gyaran hali
Kotu a Kafanchan jihar Kaduna ta yanke wa Kefas Joshua hukuncin zama a gidan kaso bayan an kama shi da…
Read More » -
Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure, wanda zai wuff da ita
Mai girma Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf kamar yadda yayi alkawalin zai aurar da murya kunya wanda ya fadi a…
Read More » -
Yan bindiga sun kashe mutun hu’du mun Kuma sace mutun talatin a jihar sokoto
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Giyawa da…
Read More » -
“Wallahi billahi” mafi yawan mata masu online Business mazina ta ne – cewar sheikh Abdallah Adam
A wajen majalisi malam abdallah Adam yayi wani nasiha zuwa ga iyaye mata da maza akan su sanya ido akan…
Read More » -
Cire Tallafin mai: NLC ta yi barazanar yajin aikin sai-baba-ta-gani a ƙarshen wa’adin kwanaki 21
Kungiyar Kwadago ta Ƙasa, NLC, ta yi barazanar fara yajin aikin sai-baba-ta-gani, idan har gwamnatin tarayya ta gaza biyan bukatun…
Read More » -
Cigaba Audu Bulama yayiwa danhajannama kaca-kaca a yayin muhawara ta bidiyo kashi na 3
Abubuwan da ke cikin wannan cigaban Akwai tufka da warwara a cikin musulunci Da ɗan adam yana zaune lafiya ƙalau…
Read More » -
Wani matshi yayi tattaki daga kasar chadi zuwa Nigeria domin yaga rarara
Mai taimakawa Dauda Kahutu Rarara a kafafen sada zumunta ya wallafa wani gajaren bidiyo na wani masoyin rarara da yayo…
Read More » -
Gwamnan Kebbi ya naɗa dan gidan Sheikh Giro a matsayin mamba a kwamitin gudanarwar hukumar alhazai
Gwamna Nasir Idris na Kebbi ya nada Hussaini Abubakar Giro a matsayin mamba a hukumar jin dadin alhazai ta jihar…
Read More » -
Abin a yaba : Rarara ya bada aikin Tituna bakwai 7 a jihar katsina
Yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari wanda tabbas abin a yaba ne irin yadda shahararren mawakin siyasa Dauda kahutu…
Read More »









