Labarai
-
Abin mamaki : Kabilar Da Bunsuru Ya Shekara 15 Yana Mulki
Bunsuru Bakoroni I ya shekara 15 a kan karagar mulkin Masarautar Nabankaha A kasar kwaddabuwa, akwai wata kabila mai suna…
Read More » -
Hisbah ta kama Hadimin Sadiya Haruna, Sa’a nan GFresh ya bayyani matsayin auren su
Hukumar hisbah ta kano ta kama hadimin “P.A” din sadiya Haruna Abba Ado wayis akan rikicin su da Alameen GFresh…
Read More » -
Wani matashi Dan Sahu ‘keke napep’ ya Maida kudi Miliyan 15 da ya tsinta
Wani matashi dake tuka Babur din Adaidaita Sahun mai suna Auwalu Salisu Wanda aka fi Sani da Na Baba dake…
Read More » -
Hazakarsa bai san iyakarta ba, Gwamnatin tarayya ta taya Rema murna lashe kyautar MTV
Fadar shugaban kasa ta taya fitaccen mawakin Afrobeats Divine Ikubor, wanda aka fi sani da Rema murnar lashe kyautar MTV…
Read More » -
Labari Mai daɗi: BUA ya fadi yadda zasu sayar da Siminti daga 4,500 a sabon farashi
Rabiu ya ce domin tallafa wa kokarin da gwamnati ke yi na sauƙaƙa farashin siminti, kamfanin BUA zai kara masana’antun…
Read More » -
Tinubu ya naɗa shugabar sabuwar ma’aikatar taimakon al’umma
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Delu Yakubu a matsayin shugaba ta farko a sabuwar ma’aikatar taimakon…
Read More » -
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kori Kwamishinan Ƙasa da kuma Ogan Boye kan kalaman ‘tunzura al’umma’
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan filaye da safiyo na gwamnatin jihar, Adamu Aliyu Kibiya daga muƙaminsa, bayan…
Read More » -
Tinubu ya naɗa Olayemi Micheal Cardoso a matsayin sabon gwamnan CBN
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN)…
Read More » -
Maganar shan jini Gaskiya ne : Daga amsa sallama sai ta yake jiki ta fadi sai amai – Cewar Jamila Ibrahim
A yan kwanankin bayya anyi zargin mata masu zuwa gida suyi sallama sai su shanye jinin mutum wanda labarin yayi…
Read More » -
Duk alƙalin da ya juya zaben kano ya shiri haddasa bala’i da tarwatsa kano – cewar Kwamishina Adamu Aliyu
Kwamishinan Kasa da Sufiyo na jihar Kano, Adamu Aliyu ya gargaɗi Alkalan da za su yanke shari’ar zaɓen gwamnan Kano…
Read More »









