Labarai

Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure, wanda zai wuff da ita

Mai girma Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf kamar yadda yayi alkawalin zai aurar da murya kunya wanda ya fadi a baidar jama’a inda yake cewa tunda itama bazawara ce.

To bakin nan fa sai murja kunya take tunanin waye zaiyi wuff da ita, ko tayi wuff da shi.

Sai gashi yau mun wayi gari da labari mai daɗi dinda wani Dr.sheriff almuhajir yake wata magana mai harshen damo wanda a dukkan alama kila sun daidaita da ita murya kunya zai iya aureta kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta indai ba shaguben jarumar yake ba.

Ashe haka Murjannan ta ke yarinya mai hankali da nutsuwa, Masha Allah. Gaskiya kar ku yi mamakin ganin sunan almajiri a list din auren zawarawan Kano.

Abba Gida-Gida kawai ake magana”

Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure wanda zai wuff da ita Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure wanda zai wuff da ita Ayyiriri: Murja Kunya ta samu mijin aure wanda zai wuff da ita

wannan fustin da wannan malamin jami’a yayi mutane sun tofa albarkacin bakinsu sosai kan wannan maganar da yayi a karkashin sashen martani.

@Fadila h kurfi cewa take yi :

Da ya ke shi hankalin mataki mataki ne Allah ya ba ku zaman lafiya.

@malam Ibrahim bature shi kuma ga abinda yake cewa:

Daga China zan aiko kwatunan lefe Dr.

@Muhammad T shehu cewa yake yi :

Yo Dr ka Aure ta mana tunda tana da hankali da nutsuwa.

Munirah yusuf yari ita kuma cewa take:

Maganar nutsuwa kam gaskiya babu yallabai. Kadaice wani abu daban kawai!

@Nafisatu ahmad tijjani cewa take ita kuma :

Masha Allahu Allah Ubangiji ya Tabbatar Muku da Alkairi Ya bazu Zuria Dayyiba Kuma.

@Hajjiya Ummi ita kuma ga abinda take cewa :

Jamaa Kutayamu Jaje Rawa Zata Dawo Garin.mu.

@Muhammad Wakili cewa take :

Sheriff Almuhajir Bari naje na nemi inda hajiya take nayi Tagging nata.

@zubaida Raji cewa take :

Ban taba comments a post naka ba amma wallahi danaga wannan post bansan lokacinda na pashe da dariya ba abun yaban dariya sosai daman ni murja na burgeni.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button