Labarai
-
Cigaban zazzafar muhawarar Audu Bulama da danhajannama ta cikin bidiyo kashi na 2
Wanann tattaunawa itace ta farko da shi audu bulama bukarti da shi yaron maudu’i na Farko shine kana Alhamdulillahi Barrister…
Read More » -
Faransa ta tura dakarunta kasashen ECOWAS don shirin kai wa Nijar hari – Sojoji
Sojojin na Nijar sun kara da cewa ranar 7 ga watan Satumba wani jirgin ruwan yakin Faransa ya isa Cotonou…
Read More » -
Magidanci ya kashe matarsa saboda Abinci
Yan sanda sun cafke wani magidanci da ake zargi ya kashe mai dakinsa saboda sabanin da suka samu a kan…
Read More » -
Yaudara ko ganganci : budurwa ta shafe shekara 8 suna soyayya da saurayinta,amma yayi mata kan mage ya waye
Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja ta bayyana yadda Saurayinta ya yi mata Yankan Kauna bayan shafe shekaru 8 suna Soyayya. Ta…
Read More » -
Wani mutum ya wulakanta Alkur’ani a wajen Ofishin Jakadancin Turkiyya na New York
Jami’an tsaro sun yi gaggawar shawo kan lamarin, inda suka fitar da mutumin daga harabar ginin da karamin ofishin jakadancin…
Read More » -
Audu Bulama ya yi kaca-kaca da Dan jahannama yayin muhawara ta bidiyo
Alhamdulillahi Barrister audu bulama bukarti ya tattauna da wani matashin yaro wanda yake kiran kansa danhajannama wanda tattaunawar tayi matukar…
Read More » -
Matashi ya sheƙe mahaifinsa da tabarya har lahira
Wani matashi ya kashe mahaifinsa ta hanyar bugun sa da tabarya a kai a Karamar Hukumar Obio Akpo ta Jihar…
Read More » -
Zamu gayyato masu kiɗan ƙwarya da na shantu yayin auren zawarawa a Kano – sheikh Daurawa
Shugaban hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce za a yi kidan ƙwarya da na shantu…
Read More » -
Sheikh Abubakar Giro ya ya gyara tarbiyyar al’umma a ayyukansa – tsohon shugaban kasa Buhari
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan Sheikh Abubakar Giro Argungu sakamakon rasuwarsa bayan gajeriyar jinya ranar…
Read More » -
Nayi bakin cikin mutuwar Sheikh Abubakar Giro – Atiku Abubakar
Mataimakin shugaban kasar Alhaji Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP ya wallafa irin yadda yaji radadi…
Read More »








