Labarai
-
’Yan bindiga sun sace amarya da ƙwayenta 4 a Sakkwato
Yan Bindiga sun sace wata amarya da ƙwayenta huɗu a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato. Harin ya faru…
Read More » -
Dole sai an amince da Kudirin dokar Haraji – Seriake Dickson
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Kula da Muhalli da Sauyin Yanayi, Seriake Dickson (PDP, Bayelsa West), ya ce Majalisar Tarayya…
Read More » -
Rayuwar ƙarya ƴan Nijeriya su ke yi kafin na zo na cire tallafin mai — Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce rayuwar ƙarya ƴan Nijeriya ke yi, wacce ta kusa jefa ƙasar cikin bala’in tattalin…
Read More » -
Shugaban ‘Yan ci-da addini a Najeriya ga ba daya shine Shugaba Tinubu da shettima – sheikh Kabiru Gombe (bidiyo)
Shugaban ‘Yan ci-da addini a Najeriya ga ba daya shine Shugaba Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da ministocinsa da gwamnonin,…
Read More » -
Yadda zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Barau Ndume a majalisa kan kudurin dokar haraji na Tinubu
An samu takaddama mai zafi a majalisar dattawa yayin da Sanata Ali Ndume ya yi martani ga Mataimakin Shugaban Majalisar,…
Read More » -
Mai amfani da shi ƙanin Malam Gadon Kaya ya shiga hannu, yana damfarar al’umma
Wannam bawan Allah da kuke gani dan damfara ne, ya dauki tsawon lokaci yana amfani da sunan Adnan a matsayin…
Read More » -
Hamdiya sidi Sokoto ta samu aikin jakadanci da Berekete Family (bidiyo)
Shaharriyar yar gwagwarmayar nan mai suna hamdiya sidi yar sokoto wadda ta fito daga karamar hukumar wurno daga ke gabas…
Read More » -
Baban mijinta ya kamata da kwarto, ya Nemi lalata da ita don ya rufa mata asiri(bidiyo)
Wannan wani labari ne mai ban al’ajabi wanda wani Mahaifin mijinta ya katamata da kwarto wanda tayi aure amma bata…
Read More » -
Murya ta zargi wasu manya a kano sun so suyi lalata da ita da tana asibiti (bidiyo)
Ba zan sabawa Ubangiji Allah ba domin bazan karya Alkawalin da na dauka wa mahaifina ba Jarumar Tiktok Murja Ibrahim…
Read More » -
Nollywood ta samu naira biliyan 3.5 daga kuɗin shiga silima a 2024
Masana’antar shirya fina finai ta Nollywood ta cimma wani babban mataki na tarihi, inda ta samu sama da naira biliyan…
Read More »









