Yadda zaka bude account Na shirin Noma [NIYEEDEP program] Da bankin Lotus bank, Fidelity Bank, keystone bank a wayoyin ku
![Yadda zaka bude account Na shirin Noma [NIYEEDEP program] Da bankin Lotus bank, Fidelity Bank, keystone bank a wayoyin ku](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2025/02/Picsart_25-02-03_15-24-13-654-scaled.jpg?fit=2560%2C2560&ssl=1)

Cikin sauki kamar yadda kuka sani ma’aikatar samar da aiyukan gona haɗi da ma’aikatar cigaban matasa ta buɗe yanar gizo-gizonta don cike tallafin noma.
Bayan kuncike suna baku Membership Code wannan Code in zaku aje agunku har sai sun nema.
Ga yadda zaku bude asusun ajiyar bankin fedility Daga gida basai kunje Bankin ba daga gidajen ku da farko ku shiga wannan yanar gizon daya daga cikin bank da kake so ka bude account da su , Daya kacal ba duk ukkun ba.
1. Lotus Bank https://ibank.lotusbank.com/account/bvn
2.. Keystone Bank
https://www.keystonebankng.com/open-account/
3. Fidelity Bank
https://eserve.fidelitybank.ng/oap/
Bayan ƙun shiga zaku yi verifying na BVN naku tare da cike bayananku dazaran kuncike zasu aika maku da sako na Asusun ajiyar ku na banki don cin gajiyar wannan shirin..
Dangane da maganar Membership Code naku ku ajeshi a gurin ku zamu nima don mu aike masu dashi suma ku Linked da asusun ajiyar ku na banki.