Labarai
Ummi Rahab Matar Lilin Baba ta haihu (hotuna da bidiyo)
Advertisment
Tsohuwar jarumar Kannywood kuma matar mawaƙi kuma jarumi a masana’antar, Lilin Baba ta samu ƙaruwa.
Jarumin ne ya sanar hakan a shafinsa na Instagram inda ya ce Allah Ya azurta su da ’ya mace.Da fatan Allah Ya raya.
Ga hotunan nan.
Advertisment