Kannywood

Tsohuwar Matar Adam a zango tayi Martani akan kalamansa

Daya daga cikin tsofaffin matar adam a zango Aisha Mukhtar wadda suke da ‘ya’ya 3 a duniya biyu namiji daya mace, ta bayyana irin yadda sunka zama na auri da adam a zango.

Adam a zango ya lissafo matan da ya aura a rayuwarsa kuma ya fadi adadin auren ko wace daga cikin, wanda ya fadi abubuwa mafi muni da ya samu wasu daga cikin matasa da sunka rabu da su.

Inda ya lissafo wanda duk mai hankali da imani babu yadda zai iya jure zama da mace a matsayin matar aure.

Minene dalilin da yasa Aisha Mukhtar ta fito yayi martani?

Aisha Mukhtar wadda itace mace ta biyu da adam a zango ya aure a tarihin rayuwarsa da yawan ya’yan da Allah ya basu tare da ita Aisha, Aisha tayi wannan bidiyo ne domin ta gayawa duniya waye adam a zango ta ta kwashe shekaru suna zama a matsayin mata da miji da irin kula da kyautatawa na aure.

Ga bayyanin nan dalla dalla ku saurara daga bakin ita matar a cikin faifan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button