Kannywood

Kaso 80 na masu sayen waya a Arewa saboda kannywood ne – Abba El-Mustapha

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano Malam Abba Almustapha ya bayyana wasu daga cikin nasarorin da ya cimma a shugabancin hukumar.

Ya kuma amsa tambayoyi da dama kan abin da ya shafi masana’antar Kannywood da kuma siyasar Kano.

Ni dai nasan kaso 80% na al’umma masu sayen waya saboda su samu labarin kannywood ne, to yah za’a yi tunbasar fitina ta can, fitina ta can dinga fitowa.

Amma kasa hukumar tace fina finai da kuma wasu kungiyoyi daga fitina ta taso sai kaga minti biyar zuwa kwana daya an daƙilar da ita, sai kuma kaga an cigaba da rayuwa.

Sa’a nan kowa yasan tattalin arziki kannywood a karye yake, mu dan taba nan mu dan shiga nan domin samu mu farfado da ita. Sana’ar fa za’a ga ba kamar da ba, yanzu an canza mata dabaru yanzu ilimi muke so muzo mu wanzar da shi cikin dabarun, babu kayan yaki musamman abubuwan da ke cikin aljihu” – inji shugaba hukumar tace fina finai Abba elmustapha.

 

@freedomradionigeriaShugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano Malam Abba Almustapha ya bayyana wasu daga cikin nasarorin da ya cimma a shugabancin hukumar. Ya kuma amsa tambayoyi da dama kan abin da ya shafi masana’antar Kannywood da kuma siyasar Kano. Asha kallo lafiya #kannywood #kannywood_exclusive #kannywood_exclusive #kannywoodactress #kannywoodtiktok #kannywood_exclusive😍🥰

♬ original sound – Freedom Radio Nigeria

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button