Kannywood
-
Mansurah ga Tinubu: Zan yi maka kamfen da jinina, kyauta, in ka ceto fasinjojin jirgin kasan Abj-Kd
Bayyanar bidiyon fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna wadanda ke hannun masu garkuwa da mutane ya tada hankulan ‘yan Najeriya.A…
Read More » -
Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Diyarta Suna Tikar rawa Ya Haddasa Cece-kuce
Yayin da wannan shakuwa da kusanci nasu ya birge da dama, wasu na ganin sam wannan bata dace da tarbiyar…
Read More » -
Sabuwar Motar Nafisa Abdullahi Na 40 Milliyan
Kalli Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Arba’in (40 Millions Naira) Inda Motar Ta…
Read More » -
Shin Da Gaske Ali Artwork Madagwal Ya mutu ?
A jiya da dare misalin karfe Goma sha daya na dare wani shafin Page mai suna Debit.ng hausa sun wallafa…
Read More » -
Afakallahu na shirin yin wuff da Rukayya Dawayya, shirye-shirye sun kankama
Isma’ila Na’Abba Afakallahu na shirin auren tsohuwar jarumar Kannywood, Rukayya Dawayya kamar yadda alamu su ka nuna. Afakallah shi ne…
Read More » -
Bani ce Ajalin Darakta Mustapha waye ba – Zee Zango
“Ba ni da kambun baka kuma ban yi wa darakta Nura Mustapha Waye fatan mutuwa ba” – Cewar Zainab Salisu…
Read More » -
Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab
MashaAllah! Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Sallah Na Ango Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab! Sabbin Auren Sun Saki Zafafan Hotunan…
Read More » -
Kyawawan Hotunan Sallar Jaruman Kannywood da iyalensu
Kamar yadda kowa ya kwana da sanin yau take babbar Sallah a fadin duniya,miliyoyin musulmai ne suka halarci sallar ta…
Read More »









