Kannywood

Dalilin Canja fuskar Sumayya a shirin Labarina daga Nafisa Abdullahi zuwa Fati Washa

Shirin labarina mai dogon zango wanda yanzu ana zango na hudu inda cikinsa an samu matsala da jaruman biyu wanda kuma sune matasan jarumai a cikin shirin.

An samu ficewar Mahmud da sumayya wato Nuhu Abdullahi da Nafisa Abdullahi wanda duk basa cikin shirin yanzu wanda mutane ke shikenan shirin ya mutu.

Tashar YouTube mai suna nagudu tv sun tattauna da daraktan shirin malam aminu saira ko miye dalilin chanza fuskar nafisa Abdullahi zuwa fati washa.

Ku biyo mu a cikin wannan faifan bidiyon domin jin jawabinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button