Kannywood

Shin Da Gaske Ali Artwork Madagwal Ya mutu ?

A jiya da dare misalin karfe Goma sha daya na dare wani shafin Page mai suna Debit.ng hausa sun wallafa wata magana kan cewa jarumin nan mai shirin barkwanci kuma edita a kannywood ya mutu inda sunka fitar da sanarwa kamar haka:-

“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
Allah yayiwa babban jarumi kuma mai wasan barkwanchi rasuwa A yau juma’a da misalin 11:15 na na dare bayan doguwar rashin lafiya a gadon asibiti a kwance Allah ya gafarta mishi Ameeen”

Wanda mutane ne sunka ta nuna alhinin amma gaskiya wannan magana karya ce bai mutu ba kamar yadda zai bada shaidar kansa daga bakinsa inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Ga Bidiyon nan ku saurara

 

View this post on Instagram

 

A post shared by MADAGWAL ???? ???????? (@aliartwork)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button