Kannywood

Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab

MashaAllah! Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Sallah Na Ango Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab! Sabbin Auren Sun Saki Zafafan Hotunan Su Na Biki Babban Sallah. Inda Su Fito Gwanin Sha,awa Dasu.

Ma Auratan Dai Sunyi Aure Ne A Watan Daya Gabata, Kuma Alamu Ya Nuna Suna Cikin Kwanciyar Hankali Da Koshin Lafiya.

Muna Musu Fatan Alkairi Da Allah Ya Kara Sanya Alkairi A Ciki Amin.

Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button