Kannywood

Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta

Jaruma Umma Shehu Ta Tuna Ma Safara’u Bidiyon Tsiraicinta, Bayan Da Safara’u Ta Matsa Da Kiran Jaruman KannyWood Cewa Yan Ta Canja Gida Ta Canja Kala Tabar Sana’ar Wa Yan Wahala shafin Hausamini na wallafa

Bayan Hakan Ne Jaruman KannyWood Su Mata Caaa, Inda Suketa Mata Martani Game Da Maganarta, Tasha Zafafan Martani Sosai Daga Jarumai Maza Da Mata.

Sai Dai Martanin Umma Shehu Yayi Zafi Inda Ta Tunama Safara’u Bidiyon Tsiraicinta Da Ya Watsu A Shafukan Sada Zumunta Kowa Da Kowa Ya Gani.

Ga Zazzafar Martanin Nata Inda Ta Caccaki Safara’u.

https://youtu.be/E_ppTWK8wv4

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button