Kannywood

Hotuna: Ali Nuhu Da ɗansa Ahmed Ali Nuhu A Filin Wasan Manchester United

Babban jarumin masana’atar Kannywood Ali Nuhu a yau kenan a wajen filin wasan Manchester United da ke birnin london.

Jarumi ali Nuhu da ɗansa Ahmed Ali Nuhu tare da wasu yan wasan Manchester United inda sunka dauki hotuna a harabar filin wasan.Hotuna: Ali Nuhu Da ɗansa Ahmed Ali Nuhu A Filin Wasan Manchester United

Wanda jaruman Kannywood sunyiwa ali nuhu fatan Alkhairi na samun wannan damar inda har anka. Fitar da kofufonka da sunka ci anka dauki hotuna da su kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada Ali Nuhu

Ga hotunan nan a cikin fustin dinsa.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by ALl NUHU (@realalinuhu)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button