Kannywood

Jaruman KannyWood Mata Wanda Allah Ya Albarkaci Auren Har Yau suna dakin Mazajen su

Advertisment

Yau Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Wanda Suyi Aure Suna Zama Cikin Kwanciyar Hankali Da Rufin Asiri Kuma Allah Ya Albarkace Su Da Iyalai.

Cikin Jaruman Mata Dai Akwai Fati Ladan, Wacce Tayi Aure A Shekarar 2013, Wacce Ta Aure Shatima, Har Yanzun Tana Tare Da Maigidan Nata Da Kuma Yaransu Cikin Kwanciyar Hankali.

Akwai Su Safiya Musa, Zahra’u Shata, Muhibbat Abdulsalam, Dadai Sauransu. Ga Bidiyon Bayanin Da Mu Kawo Muku Na Jaruman Anan.

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button