Kannywood

Farar Aniya Challenge : yadda zaka samu kyautar Mota peugeot 307 da iPhone 13promax

Ga duk wanda yake da bukatan wakan nan ga Number da zai yi ma magana a WhatsApp a tura mishi 08069413640, ko kuma zaku iya samu a kan TikTok @azimagidanbadamasi.

1st position Peugeot 307
2nd position iPhone 13pro max
3rd position Mashin roba roba
4th to 10th position Nada Tecno spark 9pro.
And 5th to 50th sunada 20k each.

Ga Yanda video zai kasance sai kalli bidiyon a nan.

Zaku yi Video na 1 minute a TikTok sannan zaku saka hoton Honorable Samaila Suleiman a gefen video, sannan kuyi tagging dina.
Cc @farar_aniya
@alfa_zazee
@falalu_a_dorayi
#fararaniya2023.

To ga dama ta samu ina yan tiktok wannan ae ko fiye da minti daya ankace zaku iya ankayi rawa a banza balanta ga la’ada sai a hanzarta domin shiga wannan gasar.

Allah yasa adace amen.





Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button