Kannywood
-
Na yafewa Aminu s bono duk kudi da nake binsa – murja kunya
Shahararriyar mai amfani da kafar yanar gizo ta TikTok ‘yar asalin jihar Kano Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar dukkan…
Read More » -
Muhimman abubuwan da anka tattauna tsakin hisbah da kannywood
Bayan ce-ce-ku-ce, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sake zama da daraktoci da furdusoshi da jarumai da sauran masu ruwa…
Read More » -
Irin mutuwar aminu s bono tana bukatar a binciki gawarsa domin gano sababin mutuwarsa
Mutuwar fitaccen jarumi mai bada umurni a hausa fim aminu s bono ya sanya wasu yan arewa cewa yakamata a…
Read More » -
Zan biya duk bashin da ake bin Aminu s bono – Aisha Humaira
Fitacciyar jaruma nan makusanciya ga mawakin siyasar nijeriya Aisha Humaira ta fitar da sanarwa zata biya bashin duk wanda yake…
Read More » -
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin. Manyan ‘yan masana’antar ta Kannywood…
Read More » -
Bidiyon da ya sanya anka dakatar da Khadija mai numfashi daga kannywood
Wannan shine dalilin da yasa anka dakatar da jarumar Masana’atar Kannywood khadija mai munfashi wanda shine dai wanann bidiyo ayi…
Read More » -
Abin da yasa munka dakatar da khadija mai munfashi – Abba elmustapha
Shugaban hukumar tace fina finai da dabi’u a jihar Kano abba elmustapha yayi karin haske akan dakatar da wata jaruma…
Read More » -
Yanzu-yanzu : Allah yayi wa Darakta Aminu S Bono Rasuwa
Yanzu nan Majiyarmu ta samu wani babban rashi da masana’atar kannywood tayi wanda tayi rashin mai bada umurnin wato darakta…
Read More » -
Yanzu -yanzu: An dakatar da Khadija mai numfashi daga harka fim
Yanzu nan majiyarmu ta samu labarin kamar yadda nasara radiyo ta ruwaito yanzu nan hukuma tace fina finai ta dakatar…
Read More » -
Na Shafe Sama Da Shekara Ɗaya Da Rabi a Kannywood amma har yanzu Ina Tareda Budurcina Na – A’isha Shushu
Matashiyar Jaruma a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ai’sha Shushu ta bayyana cewa yau ta shafe sama da shekara ɗaya…
Read More »









