Kannywood
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono
Advertisment
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin.
Manyan ‘yan masana’antar ta Kannywood da dama ne suka halarci jana’izar a unguwar Ɗandago da ke birnin Kano.
Ga hotunan nan kasa.
Jana’izar marigayi Darakta Aminu S. Bono daga makabartar DANDOLO da ke unguwar Goron Dutse, Kano.
Advertisment
Daga wajen zaman makoki kenan.