Kannywood
-
‘yan maula sun fito: Jama’a sun yi wa Ali Nuhu caaa akan taya Gawuna murna nasara a kotu
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, wanda aka fi sani da sarki ya yi martani bayan…
Read More » -
Wanna Harkan Fim Na Kannywood Tayi Hannun Riga Da Allah – mawaki Ibrahim yala
Bayan kalaman abdallah amdaz sa yayi a hukumar hisbah bayan ta gayyace su inda anka nemi daya daga cikinsu su…
Read More » -
Abin da yasa na maka amdaz a kotu – – Alhaji Sheshe
A jiya ne daya daga cikin masu shirya fina finai Mustapha Ahmad Alhaji sheshe ya maka Abdallah Amdaz kotu inda…
Read More » -


Murja kunya tayi tumu tumu da yan Kannywood
Fitacciyar yar tiktok kuma jaruma Murja Ibrahim kunya tayi wani babban wankin babban bargo akan masu yiwa jarumi abdallah amdaz…
Read More » -


Na karɓi sammacin Kotu, amma har Mahdi ya baiyana a busa ƙaho bazan ƙaryata kaina ba – Amdaz
Jarumi kuma mawaƙi a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Abdallah Amdaz, ya ce ya karɓi sammacin kotu kuma zai…
Read More » -


Yanzu – Yanzu : Furodusa Alhaji shehe ya maka Abdallah Amdaz kotu
Mai shirya finafinai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a…
Read More » -


Har abada ba zan sake yiwa mata kwalliya a yayin ɗaukar fim ba – Mansur Make-up
Mai sana’ar ƙwalliya a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Mansur Make-up, ya ce ba zai sake yiwa Mata ƙwalliya…
Read More » -


Idan Na samu Jarin yin sana’a zan daina fim gaba ɗaya – Abdallah amdaz
Idan Na Samu Jarin Yin Sana’a Zan Daina Yin Harkar Fim Gaba Ɗaya, Céwar Jarumin Da Ya Tona Asirin Ƴan…
Read More » -


Kannywood sunfi hisbah amfani ga al’umma da gyaran tarbiyya – saddam Ibrahim
Wani fitaccen mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook saddam Ibrahim ya wallafa a shafinsa cewa Kannywood din nan…
Read More » -



Martani zuwa ga Abdallah Amdaz daga furodusa alhaji shehe
Daya daga cikin furodusa masana’atar kannywood mutsapha ahmad alhaji shehe ya tura wani sako zuwa ga dan uwar sana’arsa Abdallah…
Read More »

