Kannywood

Yanzu -yanzu: An dakatar da Khadija mai numfashi daga harka fim

Yanzu nan majiyarmu ta samu labarin kamar yadda nasara radiyo ta ruwaito yanzu nan hukuma tace fina finai ta dakatar da wata jaruma daga Masana’atar Kannywood.

“Hukumar tace finafinai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Abba El-Mustapha ta dakatar da jaruma Khadija Mai Numfashi har tsahon shekaru 2 daga fitowa a kowanne fim, sakamakon wani bidiyo da ta saki, kuma ta gagara zuwa ta kare kanta
tsawon kwanaki goma sha daya.”Yanzu -yanzu: An dakatar da Khadija amai numfashi daga harka fim

Wannan hukuncin ya biyo bayan ta fitar da wani bidiyo da hukumar ta nemi tazo ta kare kanta amma ta gagara zuwa.

Ku kasance da hausaloaded domin karin bayani yana nan zuwa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button