Hausa Musics
-
MUSIC : Ali Jita ~ Mai Waka ‘2021’
Kamar yadda ali jita ya alkawalanta cewa yau 2021 yau zai fitar da sabuwa wakar sa mai suna “Mai waka”…
Read More » -
VIDEO : Hamisu Breaker x Bello sisqo – Fati (Official video) 2021
Sabuwar wakar video da anka fitar a yau juma’a 1/1/2021 wanda bello sisqo yayi da hamisu breaker. Wanda gaskiya bidiyon…
Read More » -
MUSIC : Nazifi Asnanic ~ Tsumagiya
Wakar tsumagiya waka ce wanda nazifi Asnanic ya fitar wanda kalma tsumagiya taba bukatar wani dogon bayyani daga malam bahaushe…
Read More » -
VIDEO : WUFF ~ Yamu Angon Sambisa ft Zainab sambisa
Yamu baba angon sambisa ya sake hawan wata wata mai suna wuff wanda yayi da wata mai babban jiki da…
Read More » -
VIDEO : Auta MG Boy ~ Sai Dake kb International ft Momee Gombe
Sabon bidiyo kuma sabuwa wakar auta Mg Boy mai ‘baba ayi mini aure’ ya fitar da sabuwa waka mai suna…
Read More » -
MUSIC : Auta Mg Boy – Zuciya ce
Wannan wata sabuwar waka ne wanda adam a zango yayi da jaruma momee Gombe wanda Auta Mg boy mai wakar…
Read More » -
MUSIC : Aminu Alan waka ~ Manir Dan Iya ( Walin Sokoto)
Wannan wata sabuwa wakar Aminu Abubakar ladan wanda yayiwa walin Sokoto manir Dan Iya sardaunan kware mataimakin gwamnan jahar Sakkwato.…
Read More »


