Hausa Musics
MUSIC : Nasifi Asnanic ~ Labarina Series
Advertisment
Wannan wakar itace wakar labarina wanda sunka dade kuna jira wanda nasan akwai masu son samun wannan wakar wanda tun fara wannan shiri yayi matukar ƙayatarwa.
Wanda ya dauki zafi tun fara shi haryanzu ana cikin daukar zafin wannan shiri.




