Hausa Musics
VIDEO : WUFF ~ Yamu Angon Sambisa ft Zainab sambisa
Advertisment
Yamu baba angon sambisa ya sake hawan wata wata mai suna wuff wanda yayi da wata mai babban jiki da zainab sambisa wanda wakar akwai barkwanci sosai a cikinta amma sai kun kalla zaku gane zancen.
Nima ga kyautar lyrics na bawa hausaloadeed , bcos bani da kudin yinta a studio ….
KYAUTAR SO …..
* Nabaki zuciyata .
* ki mallaketa .
* ke zan kira sarauniyata .
* kece zabin raina a cikin Mata.
* ki duba kaf cikin samari na basu rata.
* nabaki mulkin rayuwata .
* gareni kin zama jigon rayuwata .
* ke na baiwa dukkanin kaina ‘yar gata.
* dani dake a duniyar masoya zamu huta .
* eh zan iya tunawa da ranar da na fara ganinki.
* kunfito tare da qawayenki .
* sallama nayo a gareki .
* kin kau da fuska kin yimin tsaki.
* tambaya nayo ga qawayenki .
* sunka ambato min sunanki .
* nayi murmushi na dada kalonki
* gida nakoma jikina ya kasa aiki .
* zuciya tana ta quna da bakin ciki
* gashi a yau kin sani farin ciki .
* masoyiya kizo gurina .
* ke na baiwa dukkanin raina .
* domin kece zabin raina .
* kin zamanto jinin jikina .
* ke ka dai ce mallakina .
* a duniyar so zamu zauna .
* dani dake mu kulla kauna .
* in narasaki zan iya rasa raina .
* samunki shine farin cikin raina .
* eh Bara’atu a duniyar so mun qece raini.
* kece zaki zama mai tallafi a gareni .
* ki zo ga hanuna ki jani.
* kogin masoya can ki kaini
* ki tausaya kar ki bar zuciya da rauni .
* tubalin so da nayi ta faman gini .
* idan ya rushe , makabarta za’ a kaini .
* domin cikin Mata ke nayo nuni
* kece na Dora bisa mizani.
* koda yaushe zuciya tana ta yin tunani .
* sonki ya mamaye hanta da jini.
* Bara’atu kyakyawa masoyiyata , zo rike hanuna ki jani .