Hausa Musics
VIDEO : Auta MG Boy ~ Sai Dake kb International ft Momee Gombe
Sabon bidiyo kuma sabuwa wakar auta Mg Boy mai ‘baba ayi mini aure’ ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Sai Dake’ wanda manyan Jaruman masu tashe a masana’antar Kannywood sunka hau kb International da Momee gombe wanda sunkayi matukar kokari a wajen hawan wannan waka.
https://youtu.be/HzCkBeUTWn8
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




