Addini
-
Bidiyo: Raddi Mai zafi zuwa Ga Su shehi Dahiru Bauchi Game Da Tuhumar Ahlus sunnah Da Boko Haram
Wannan wani raddi ne da ustazu yayiwa yan akidar tijaniyya na tuhumar ahlus sunnah da cewa sune boko haram wanda…
Read More » -
Bidiyo: Malamin Na marar Tsoro Raddi Na Musamman Zuwa Ga Prof MaQari kan cewa “Sallah Tahajjud Da Mauladi Duk Daya Ne”
A cikin wannan bidiyo dalilin yinsa shine prof maqari yana bidi’antar da sallar tahajjud wanda yana cewa annabi baiyi ba.…
Read More » -
Bidiyo: Ran Malam Ya Ɓace ! Allah Ya Tsinewa Duk wanda Ya Kashe Sayyadina Hussain ko Yayi Murna Kashe shi
A cikin wannan bidiyo sheikh Muhammad auwal albani zaria yayi tsinuwa zuwa ga duk wani wanda ya kashe Sayyadina hussaini…
Read More » -
Bidiyo:Allah Yasa Mu Cika Da Imani: Malam Ya Bada Hanyoyi Goma Da Za’a Yafe Maka Zunubanka/ki Cikin Minti Goma
Wannan wata nasiha ce wanda malam yayi wanda yana da kyau duk musulmi wanda yana son Allah ya gafar ta…
Read More » -
Bidiyo: Sako zuwa Ga Samarin Yan Shi’a Da Anka Wawantar da Hankulansu
Wannan takaitaciya nasiha ce wanda bn alkasim bn asadus islam yayi akan samari yan Shi’a wanda naka sauya tunaninsu zuga…
Read More » -
Bidiyo : Wajibcin Girmama Gawa, da Nisantar Wulakanta ta ~ Daga Dr Pantami
Wannan wani takaitacin bidiyo ne da dr Pantami yayi wanda yake jan hankulan mutane irin yadda mutane suke fustin da…
Read More » -
Bidiyo : Raddi zuwa Shugaban Yan Kogo Kan cewa Azabar kabari Karya Ne Inji kashi Na 1
Wannan shine tsokacin da malam min nan marar tsoro yayi tsokaci akan wannan maganar Abduljabar kabara wanda yace azabar kabari…
Read More » -
Azumi Ranar Assabar: Tambaya: Ko ya halalta mutum ya yi azumin nafila ranar Assabar tare da cewa, Annabi _sallallahu alaihi wasallam_ ya ce: “Kada ku yi azumin ranar Assabar in ba a cikin abinda aka faralta maku ba”? ~ Prof Mansur sokoto
Azumi Ranar Assabar: Tambaya:Ko ya halalta mutum ya yi azumin nafila ranar Assabar tare da cewa, Annabi _sallallahu alaihi wasallam_…
Read More » -
Bidiyo: Babu Wata Azaba A Kabari : Tirkashi Abduljabar Ya Sake Ballo Wa Malamai Ruwa
A cikin wannnan bidiyo da abduljabar yayi yana kore babu wata a azaba a kabari Wanda yake wasu hujjoji a…
Read More » -
MASHA ALLAH: Dan Afrika Ya Lashe Gasar Kur’ani Da Aka Gudanar A Amurka Ya Samu Kyaututtuka Da Dama
A yau shafin Hausaloaded ya samu wani labari mai dadin ji daga shin Datti assalafy ga duk musulmin duniya inda…
Read More »