Addini
Bidiyo : Wajibcin Girmama Gawa, da Nisantar Wulakanta ta ~ Daga Dr Pantami
Advertisment
Wannan wani takaitacin bidiyo ne da dr Pantami yayi wanda yake jan hankulan mutane irin yadda mutane suke fustin da zarar anyi hadari an mutu.
Wanda yayi nasiha akan yadda mutane ko ince muuslmi akan yadda ya wajibta a girmama gawa da nisantar da wulakanta ta.
Allah Ya kyauta ta karshen mu,…
Ga bidiyon nan Ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





