Addini
-
Rashin Ilimin Addini Ne Ke Haifar Da ‘Yan Ta’adda, Cewar Sheikh Bala Lau
An bayyana cewar rashin samun ilimin addinin Musulunci yadda ya kamata shine ke haifar da samuwar ‘yan ta’adda musamman a…
Read More » -
Bidiyo : Kalli Wannan Bidiyo Mai Zafi ! Tsoho Ya Kai Mu Ga Bango ~ Sheikh Murtala Bello Sokoto
Cikin wannan bidiyo za ku kalli yadda malamin ya koka da mulkin Buhari, ya kuma jaddada cewa ba Allah ne…
Read More » -
Bidiyo : Na Rantse Da Allah idan ƴan Nijeriya Basu Koma Ga Allah Ba sai Sun Sayi Bubun Shinkafa Naira Dubu ₦100,000 ~ Sheikh Gwani Muhammad Adam
Gwani Muhammad Adam Alƙali (OON) ya bayyana cewa duk halin ƙunci da tsadar rayuwar da ƴan Nageriya su ka faɗa…
Read More » -
Duniyar Musulunci Ta Samu Karuwa ! Sheikh Abubakar Gero Argungu Ya zama Dakta (Hotuna)
Jami’ar Prowess University Deware USA ta Kasar Amurka, ta tabbatarwa Dattijon Malami Sheikh Abubakar Gero Argungu Limamin Masallacin Turnuku na…
Read More » -
Bidiyo : Tsohon Bidiyon Ali Isah Pantami Ya na Kokawa Kan Tashin Farashin Mai Kafin Zamansa Minista
Wani tsohon bidiyo na mai girma ministan sadarwan Najeriya, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya shiga hannunmu inda aka ji ya…
Read More » -
Duk Musulmin Lauyan Da Ya Tsaya A Kotu Domin Kare Wanda Ya Zagi Annabi SAW Ya Kafirta, Cewar Sheikh Mabera
Shugaban Majalisar malamai na kungiyar Izala reshen jihar Sokoto, Sheikh Abubakar Usman Mabera kuma babban limamin masallacin Juma’a na Malam…
Read More » -
Bidiyo: A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani
Sannanen abu ne idan aka ce matsalar tsaro ta ki ci balle cinyewa a arewacin Najeriya. Da farko mayakan ta’addancin…
Read More » -
Bidiyo : cikin Fushi Wani Malami Ya Aika Ma Buhari Sako Kan Ƙarin Kudin Mai
Wannan wani bayyani ne ko nasiha da wannan malami yayi akan karin kudi mai ko wani matsanancin halinfa Najeriya take…
Read More » -
Bidiyo : Dr Ibrahim Maqari Na kokarin Rusa Addini Da Wayo Akwai Bukatar kuyi Hattara Da shi
Wannan wani sabon bidiyo ne wanda Sheikh bn alkasim asadus islam wanda yayi akan prof ibrahim maqari wanda yana da…
Read More » -
Bidiyo : Dr Pantami Yayiwa Masu Kudi Wata Muhimmiyar Nasiha Game Da kudin Da suke Tarawa basa SadaQa
Wannan wata muhimmiyar nasiha ce wanda duk mai kudi ya jita zai ji dadi kuma ya godewa Allah da ya…
Read More »