Addini
Bidiyo: Malamin Na marar Tsoro Raddi Na Musamman Zuwa Ga Prof MaQari kan cewa “Sallah Tahajjud Da Mauladi Duk Daya Ne”
Advertisment
A cikin wannan bidiyo dalilin yinsa shine prof maqari yana bidi’antar da sallar tahajjud wanda yana cewa annabi baiyi ba.
Alhamdulillahi shine matashin malamin nan yayi raddi da kuma hujjoji da littafansu da ma wasu littafai kan shi tabbas Mauladi bidia ne.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com